Tehran (IQNA) wani bincike ya yi nuni da cewa sakamakon matakan da gwamnatin China take dauka a kan musulmin Uighur adadinsu zai ragu da yawan mutane kimanin 4.5.
Lambar Labari: 3486241 Ranar Watsawa : 2021/08/26
Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Canada ta sanar da cewa za a bi kadun hakkokin musulin Uighur na kasar China da ake zalunta.
Lambar Labari: 3485666 Ranar Watsawa : 2021/02/18
Tehran (IQNA) Antoine Griezmann fitaccen dan wasan kwallon kafa na Barcelona ya yanke alakarsa da kamfanin waya na Huawei na China domin nuna goyon baya ga musulmin kasar.
Lambar Labari: 3485448 Ranar Watsawa : 2020/12/11
Tehran (IQNA) Fiye da ‘yan majalisar kasar Burtaniya 100 ne suka yi tir da Allawadai da takurawa musulmin Igoir da gwamnagtin kasar China take yi.
Lambar Labari: 3485167 Ranar Watsawa : 2020/09/09